iqna

IQNA

kama karya
Tehran (IQNA) Farfesa Chris Heuer masani dan kasar Burtaniya, ya bayyana gwagwarmayar Imam Hussain (AS) da cewa sadaukarwa ce domin dukkanin 'yan adam.
Lambar Labari: 3486362    Ranar Watsawa : 2021/09/28

Tehran (IQNA) an gudanar da wani taro ta hanyar yanar gizo day a hada malamai dam asana daga kasashen duniya dangane da cikar shekaru shida da kisan Sheikh Baqir Nimr.
Lambar Labari: 3485544    Ranar Watsawa : 2021/01/11

Bangaren kasa da kasa, Hamad bin Khalifa Ali Isa sarkin masarautar kama karya ta kasar Bahrain ya kafa dokar hana ‘yan adawa gudanar da komai a kasar.
Lambar Labari: 3482851    Ranar Watsawa : 2018/08/01

Bangaren kasa da kasa, Sadiq Garyani babban malamin addini mai bayar da fatawa a kasar Libya ya caccaki mahukuntan kasar Saudiyya tare da bayyana sua  matsayin ‘yan kama karya .
Lambar Labari: 3482375    Ranar Watsawa : 2018/02/07

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan tunawa da cikar shekaru biyu da shahadar sheikh Nimr babban malamin addini a kasar Saudiyya wanda masarautar kasar ta kashe.
Lambar Labari: 3482261    Ranar Watsawa : 2018/01/02

Bangaren kasa da kasa, hukumar kare hakin bil-adama ta Amnesty International ta soki kasar Bahrain game da rashin aiki da alkawarin da ta dauka na mutunta hakin bil-adama.
Lambar Labari: 3481874    Ranar Watsawa : 2017/09/07

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron gidan sarautar Bahrain sun kama daya daga cikin malaman kasar Sheikh Hasnain Muhanna, bisa dalilai na siyasa da kuma bangarancin mazhaba.
Lambar Labari: 3481657    Ranar Watsawa : 2017/06/30

Bangaren kasa da kasa, Gamayyar kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasa da kasa ta soki lamirin masarautar kasar Bahrain kan cin zarafin fararen hula masu fafutuka ta siyasa a kasar.
Lambar Labari: 3481257    Ranar Watsawa : 2017/02/24

Bangaren kasa da kasa, al'ummar kasar Bahrain sun gudanar da wata gagarumar zanga-zanga yin Allawadai da salon mulkin kama karya na masautar Al khalifah a kan al'ummar kasar.
Lambar Labari: 3480976    Ranar Watsawa : 2016/11/26

Bangaren kasa da kasa, Majid Milad daya daga cikin masu gwagwarmaya da kama karya a Bahrain ya bayyana Ashura a matsyin daya daga cikin darussan kin bayar da halasci ga dagutai.
Lambar Labari: 3480822    Ranar Watsawa : 2016/10/04

Bangaren kasa da kasa, mai kula da harokin kare hakkin al’ummar Bahraina yankin turai ya bayyana hana gudanar da sallar Juma’a akasar da kuma tarukan a Ashura a matsayin babban zalunci.
Lambar Labari: 3480821    Ranar Watsawa : 2016/10/03